Ingantacciyar Madara

Mun kware wajen samar muku da madarar shanu mai inganci da tsafta babu algus

50cl

₦500

  • Karamin Mazubi
  • Domin Yaran ku

1ltr

₦1000

  • Matsakaicin Mazubi
  • Domin ku da iyalanku

5ltr

₦5000

  • Babban Mazubi
  • Domin babban iyali